Saturday, 22 September 2018

Kalli yanda Maryam Bukar da Angonta ke wasan masoya

Soyayya dadi, wannan hoton diyar marigayiya tauraruwar fina-finan Hausa ce, Hauwa Maina, watau Maryam Bukar tare da mijinta inda ta rufe mai baki, hoton ya kayatar muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment