Friday, 28 September 2018

Kalli yanda tsohon gwamnan Katsina, Shema ya raka diyarshi gidan mijinta bayan da aka mata aure

Tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema kenan yake lallashin diyarshi, A'isha yayin da ake shirin kaita dakin mijinta bayan da aka yi mata aure.


Shafin tauraron me daukar hotunan aure na Bighweddings ya bayar da labarin cewa, tare da tsohon gwamnan aka raka diyarshi har gidan mijinta da sauran 'yan uwa da abokan arziki.

Muna fatan Allah ya albarkaci wannan aure.


No comments:

Post a Comment