Wednesday, 26 September 2018

Kalli yanda wani gwamnan Najeriya ke ta sharar Bacci a majalisar dinkin Duniya yayin da shugaba Buhari ke kora bayani

Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki kenan wanda yana daya daga cikin tawagar da suka wa shugaba Buhari rakiya zuwa taron majalisar dinkin Duniya yake ta sharar bacci a cikin majalisar yayin da shugaba Buhari ke jawabi a majalisar.No comments:

Post a Comment