Friday, 7 September 2018

Kamal S. Alkali na taya mahaifiyarshi barar gyadar miya

Me bayar da umarni na fina-finan Hausa, Kamal S. Alkali kenan a wannan hoton yayin da ya kaiwa mahaifiyarshi ziyara, ya bayyana cewa bayan da ya gaisheta sai ya saka hannu ya tayata bare gyadar miya.


Muna fatan Allah ya saka mishi da Alheri.

No comments:

Post a Comment