Monday, 24 September 2018

Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da ya tambayeta yaushe zata yi aure?

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa, Abdullahi ta baiwa masoyanta damar su mata duk tambayar da suke da ita zata basu amsa ta dandalinta na sada zumunta inda anan ne wani ya tambayeta Yaushe zakiyi aure?.Nafisar ta bashi amsar cewa, 'ka san ranar mutuwar ka?

No comments:

Post a Comment