Saturday, 29 September 2018

Karin hotunan kamin biki na ado Gwanja da wadda zai aura

A yayin da lokacin auren tauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isah Gwanja da sahibarshi, Maimunatu ke kara karatowa, masoyan suna ta kara sakin hotunan kamin biki.Bayan na jiya da muka gani, wadannan karin hotunan kamin bikine na masoyan da suka kayatar, muna fatan Allah yasa ayi lafiya.


No comments:

Post a Comment