Sunday, 30 September 2018

Karin hotunan kamin biki na Ado Gwanja da matar da zai aura

Har yanzu dai sabbin hotunan kamin biki na tauraron mawakin Mata, Ado Isa Gwanja da wadda zai aura, Maimunatu nata kara bayyana a yayin da lokacin auren nasu ke kara karatowa.Anan ma wasu karin hotunan ne akan wadanda muka gani.

Muna fatan Allah yasa ayi lafiya.


No comments:

Post a Comment