Wednesday, 26 September 2018

Karin hotunan Rahama Sadau daga taron majalisar dinkin Duniya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan tare da wani dan fim din kudu da suka halarci taron majalisar dinkin Duniya akan kawar da tarin Fuka tare, muna fatan Allah ya dawo da su lafiya.

No comments:

Post a Comment