Tuesday, 11 September 2018

Kayataccen hoton Hauwa Indimi da Muhammad 'Yaradua

Diyar attajirin dan kasuwa, Hauwa Indimi kenan da angonta, Muhammad 'Yaradua a wannan kayataccen hoton nasu inda suke yawon shakatawa a kasashen Duniya, Muna fagan Allah ya kara dankon soyayya.


No comments:

Post a Comment