Thursday, 13 September 2018

Kinfi kyau da Hijabi>>Wani ya gayawa Maryam Gidado

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan kayatattun hotunan nata inda take sanye da hijabi, tasha kyau, tubarkallah, wani yace mata kinfi kyau da Hijabi. Muna mata fatn Alheri.
No comments:

Post a Comment