Tuesday, 11 September 2018

Ko akwai wani abu tsakanin Rukayya Dawayya da Sanusi Oscar?

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata inda take tare da me bayar da umarni, Sanusi Oscar, yanayin hoton kamar akwai wani abu a tsakaninsu, Adam A. Zango yayi bayani akan wannan hoto inda yace, Ni dai bace komai ba.


No comments:

Post a Comment