Tuesday, 4 September 2018

Kusakani a addu'a, banda lafiya>>Amina Amal

Tauraruwar fina-finan Hausa, Amina Amal ta bayyana cewa, tana fama da rashin lafiya inda ta roki masoyanta da su sakata a addu'a, muna fatan Allah ya bata lafiya, yasa kaffarane.

No comments:

Post a Comment