Thursday, 6 September 2018

Kwana daya bayan ruwa da iska me tsanani an sake yin girgizar kasa a Japan

Kwana da ya da yin ruwa me karfi da iska wanda rabon da aga irinsu tun shekaru 25 da suka gabata da sukayi sanadin rushewar gidaje da lalata abubuwan afanin yau da kullun da ma asarar rayuka, da safiyar yau, Alhamis, an sake samun girgizar kasa me karfi a kasar Japan.


Girgizar kasar kamar yanda rahotanni suka bayyana ta yi sanadin mutuwar mutane takwas da bacewar arba'in da kuma saka dari da hamsin cikin halin ha'ulai.
No comments:

Post a Comment