Wednesday, 5 September 2018

Kwankwaso ya kaiwa Edwin Clark ziyara

Na gaba-gaba a takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kaiwa jigo a jam'iyyar PDP, Edwin Clark ziyara a gidanshi dake Abuja inda yayi Allah wadai da zagaye gidan Clark din da 'yansanda suka yi.Hukumar 'yansanda dai ta baiwa Clark din hakuri sannan ta tabbatar da cewa za'a hukunta jami'an 'yansandan da suka aikata wancan aika-aika domin kuwa abinda sukayi baya kan doka.

No comments:

Post a Comment