Thursday, 13 September 2018

Kwankwaso ya kaiwa IBB ziyara

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma me neman takarar shugaba  kasa karkashin jam'iyyar PDP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kaiwa tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamsi Babangida, IBB ziyara a gidanshi dake saman tsauni, jihar Naija.No comments:

Post a Comment