Saturday, 1 September 2018

Kwankwaso ya sayi fom din takarar shugaban kasa na PDP

A jiya, juma'a ne tsohon gwamnan Kano kuma Sanata mai ci a yanzu, Injiniya Dr, Rabi'u Musa Kwankwaso ya sayi tikitin tsayawa takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP a babban ofishinsu dake Wadata Plaza a Abuja.
No comments:

Post a Comment