Wednesday, 26 September 2018

Malaman Firamare da Gwamnan Kaduna ya kora sun mai Alqunut

Malaman firamare na jihar Kaduna da gwannan jihar, Malam Nasiru El-Rufai ya kora daga aiki inda ya maye gurbin su da wasu sabbi da ya dauka dalilin faduwa jarabawar da ya musu, sun yi mai Alqunut a birnin Zaria.


Malaman sun rika daga kwalaye dake dauke da rubutu mai nuna suna adawa da salon mulkin gwamna El-Rufai..
No comments:

Post a Comment