Sunday, 30 September 2018

Mansurah Isah da Sani Musa Danja sunyi murnar ranar haihuwar dansu:Kalli gagarumin Aikin Alherin da suka yi saboda murna

Sani Musa, Danja, Zaki da matarshi, Mansurah Isah sun yi murnar zagayowar ranar haihuwar dansu, Khalifa Sani inda suka yi mai addu'ar fatan Alheri.


A matsayin bikin ranar haihuwar ta Khalifa, an rabawa mabukata abinci.

Muna fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment