Saturday, 29 September 2018

Maryam Yahaya ta yiwa Rahama Sadau tallar jan baki

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya ta yiwa abokiyar aikinta, Rahama Sadau tallar jambakinnan nata na Sadau ta dandalinta na sada zumunta, ta yi amfani da kayatattun hotuna wajan yin tallar.No comments:

Post a Comment