Wednesday, 26 September 2018

Me baiwa shugaba Buhari shawara Bashir Ahmad a birnin New York

Me baiwa shugaban kasa shawara ta fannin sabbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmed kenan a wadannan hotunan nashi da ya dauka a birnin New York na kasar Amurka inda yake cikin tawagar da sukawa shugaba Buhari rakiya zuwa halartar taron majalisar dinkin Duniya.No comments:

Post a Comment