Thursday, 6 September 2018

Messi kan hanyar kai 'ya'yanshi makaranta

Tauraron dan kwallon kafa na kungiyar Barcelona, Lionel Messi kenan a wannan hoton tare da 'ya'yanshi yana shirin kaisu makaranta, masoyanshi da dama sun yaba da hotunan.

No comments:

Post a Comment