Wednesday, 26 September 2018

Mun dace kuwa?>>Adam A. Zango ya tambayi masoyanshi akan wannan hoton nashi da Halima Atete

Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango da Halima Atete kenan a wadannan kayatattun hotunan nasu da suka sha kyau, Adamun ya tambayi cewa wai shin sun dace shi da Halimar kuwa?.
No comments:

Post a Comment