Friday, 28 September 2018

Muna taya ku jaje 'yan Madrid>>Adam A Zango da Halima Atete

Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango da Halima Atete kenan sanye da kayan Real Madrid inda Adamun yace, muna tayaku jaje 'yan madara Allah ya kara dankon zumunci tsakaninku da 'yan barca.



A jiyane muka ji labarin Adamun ya canja shekara daga Man U zuwa Madrid.

Ranar Larabar da ta gabatane dai Madrid ta kwashi kashinta a hannun inda ta sha kashi a gun Sevilla da ci 3-0.

No comments:

Post a Comment