Tuesday, 25 September 2018

Mutumin kirki me alkawari da cikawa>>Sani Danja ya yabi tsohon shugaban kasa 'yaradua

Tauraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja, Zaki ya yabi tsohon shugaban kasa, Umar Musa 'Yaradua ta dandalinshi na sada zumunta inda ya bayyanashi da cewa, mutumin kirkine me alkawari da cikawa.


No comments:

Post a Comment