Sunday, 16 September 2018

Nasiru Yusuf Gawuna Ya Zama Sabon Mataimakin Gwamnan Kano

An nada Honarabul Nasiru Yusif Gawuna (Kwamishinan Gona na Jahar Kano) a matsayin sabon mataimakin Gwamnan jihar Kano. Dakta Abdullahi Umar Ganduje.


No comments:

Post a Comment