Tuesday, 11 September 2018

Nazir Sarkin Waka ya bayyana goyon bayanshi ga Kwankwaso

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin waka ya bayyana goyon bayanshi ga dan takarar shugaban kasa, karkashin jam'iyyar PDP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso inda bayan ya saka hoton kwankwason a dandalinshi na sada zumunta ya kuma rubuta cewa,.


Kwace goruba a hannin kuturu ai ba wuya.


No comments:

Post a Comment