Saturday, 22 September 2018

Nazir Sarkin Waka ya nuna Kyakkyawan gida da motarshi

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Waka ya nuna wannan tsaleleliyar mota da kyakkyawan gida wanda ake kyautata zaton nashine a dandalinshi na sada zumunta inda yace:


Barka da zuwa babbar Hajiya.

No comments:

Post a Comment