Tuesday, 25 September 2018

Nomissgee dan kwalisa

Tauraron mawakin gambara da Hausa kuma shahararren me gabatar da shiri a tashar Arewa24 kenan, Aminu Abba Umar da aka fi sani da Nomissgee a wannan hoton nashi da ya haskaka, muna moshi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment