Friday, 7 September 2018

Rahama Sadau tare da mahaifiyarta a kasar Saudiyya

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata da ta dauka a kasar Saudiyya tare da mahaifiyarta, Rahama ta saka hoton a dandalinta na sada zumunta tana wa masoyanta gaisuwar Juma'a.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment