Tuesday, 4 September 2018

Ronaldo kusa da Dankareriyar motarshi

Tauraron dan kwallon kafar Juventus, Cristiano Ronaldo kenan a wannan hoton nashi inda ya dauka kusa da dankareriyar motarshi.

No comments:

Post a Comment