Saturday, 29 September 2018

Ronaldo ya nuna bajinta a wasan Juve da Napoli

 a wasan da suka buga yau, Asanar, 29 ga watan Satuma, kungiyoyin Juventus da Napoli sun tashi da dakamakon 3-1 Juven na cin NapoliDuk da yake cewa be ci kwallo ko daya ba amma Cristiano Ronaldo shine ya bayar da taimakon cin duka kwallaye ukun da Juventus taci, biyu ta hannun Mandzukic daya ta hannun Bonucci.

Sauran wasannin Seria A da aka buga a yau sune

Roma ta lallasa Lazio da ci 3-1

Sai kuma Inter ta lallasa Cagliari da ci 2-0.

No comments:

Post a Comment