Friday, 28 September 2018

Sadik Sani Sadik da Rahama Sadau sun haskaka a wadannan hotunan

Taurarin fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik da Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nasu da suka sha kyau, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment