Tuesday, 11 September 2018

Sagir Takai ya kaiwa Kwankwaso ziyara har gida

Bayan bayyana cewa shi fa har yanzu yana nan a jam'iyyar PDP duk da cewa a da yana daya daga cikin na hannun damar Malam Ibrahim Shekarau, Alhaji Sagir Takai ya kuma kaiwa tsohon gwamnan jihar Kano, Me neman tsayawa takarar shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ziyara har gida.Takai ya wa sauran manyan jam'iyyar a Kano jagora zuwa gidan Kwankwaso dake babban birnin tarayya, Abuja inda suka gana

No comments:

Post a Comment