Saturday, 1 September 2018

Sakkwatawa Sun Koma Farautar Titunan Da Gwamna Tambuwal Yake Bi Suna Wankewa

A karo na biyu a jiya Juma'a, wasu Matasa a karamar hukumar mulkin Tambuwal sun share titi tare da wanke shi bayan da dan asalin karamar hukumar Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya halarci daurin aure a garin.
MADOGARA: Tsamiyar Yero

No comments:

Post a Comment