Sunday, 16 September 2018

Saraki ya kaiwa IBB ziyara

Kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki ya kaiwa tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ziyara har gida, a sakon da ya fitar ta dandalinshi na sada zumunta da muhawara, Saraki yace kamin ganawarshi da jigogin jam'iyyar a jihar Naija ya kaiwa IBB ziyara.

No comments:

Post a Comment