Saturday, 8 September 2018

SHARUDDAN DA SHEKARAU YA GINDAYA KAFIN SHIGA APC: Sharadi na 6 zai baka mamaki

Wadannan su ne Sharudan da Mallam shekarau ya gindaywa Jam'iyyar APC kafin ya amince ya shiga cikin ta;

1. Za a biya masa bashin 250 Million 
2. Za a Bashi Commissioners guda 2 
3. Za a bashi advisers Guda 5 


4. Za a bashi tiikitin takarar Sanatan Kano ta tsakiya babu hamayya
5. Za a Bude masa account dinsa da EFCC ta Rufe.
6. EFCC za ta ajiye dukkan tuhumar da take masa na cin kudin makamai
7. Za a mayarwa yan Takarar da zasu bishi APC wanda suka riga suka sayi form a PDP kudinsu.

MAJIYA: Sahara Reporters Hausa

No comments:

Post a Comment