Monday, 10 September 2018

Sheikh Usman Babantune ya rasu

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Marigayin wanda yake ya jima yana fama da ciwon siga, ya rasu ne a yau Litinin a asibitin Shika dake garin Zaria.


Kafin rasuwar malamin shine babban limammin masallacin rukunin gidajen ma'aikatan NNPC dake Kaduna.

Allah ya gafarta masa.

No comments:

Post a Comment