Tuesday, 11 September 2018

Shekarau ya sayi fom din neman kujerar Kwankwaso

Bayan komawa jam'iyyar APC, tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya sayi fom din tsayawa takarar Sanatan Kano ta tsakiya mukamin da taohon gwamnan Kano din kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ke kai a yanzu.

No comments:

Post a Comment