Tuesday, 4 September 2018

Shugaba Buhari a China

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a kasar China inda yake halartar taron hadin kan kasashen Afrika da na China, a wannan hoton shugaba Buhari yana tare da ministan sufuri, Rotimi Amaechi.No comments:

Post a Comment