Saturday, 29 September 2018

Shugaba Buhari da matarshi, A'isha sun bar Amurka zuwa gida, Najeriya

Bayan kammala halartar taron majalisar dinkin Duniya a kasar Amurka, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da matarshi, A'isha sun kamo hanyar dawowa gida, Najeriya, muna fatan Allah ya sauke su lafiya.
No comments:

Post a Comment