Monday, 3 September 2018

Shugaba Buhari a gurin taron kungiyar kasashen Afrika da China

A yaune aka fara taron hadin kai tsakanin kasashen Afrika da kasar China a babban birnin kasar watau Beijing shugaban kasa, Muhammadu Buhari da matarshi, Hajiya, A'isha Buhari da sauran shuwagabannin Afrika sun halarci taron kuma shugaban ya gabatar da jawabi a gurin.Daga cikin jawaban da shugaba Buhari yayi akwai maganar dangantaka tsakanin kasar china da kasashen Afrika ta yamma da kuma maganar zuba jarin China a kasashen, ya kuma godewa kasar China bisa alkawarin ginawa Kungiyar ECOWAS Sakatariyar da tayi.No comments:

Post a Comment