Tuesday, 25 September 2018

Shugaba Buhari a gurin taron MDD

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan tare da mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya, ko kuma MDD a takaice, Amina J. Muhammad tare kuma da shugaban kasar Liberia, George Weah da sauran shuwagabannin kasashen Duniya a gurin taron majalisar dinkin Duniya dake gudana a birnin New York na kasar Amurka.No comments:

Post a Comment