Sunday, 30 September 2018

Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Amurka

Bayan halartar taron majalisar dinkin Duniya a birnin New York na kasar Amurka, shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da uwargida, A'isha sun dawo gida Najeriya.

No comments:

Post a Comment