Saturday, 15 September 2018

Shugaba Buhari ya gana da Firaiministan Sao Tome Principe

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin firaiministan Sao Tome Principe, Trovoada, jiya, Juma'a a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja, shugaba Buharin ya shirya musu liyafar cin abinci.

No comments:

Post a Comment