Saturday, 29 September 2018

Shugaba Buhari ya gana da sakataren harkokin waje na kasar Amurka

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da sakataren harkokin wajen kasar Amurka, Mike Pompeo a kasar Amurka inda yaje halartar taron majalisar dinkin Duniya.


No comments:

Post a Comment