Friday, 14 September 2018

Shugaba Buhari ya gana da sarakunan Ogoni

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya gana da sarakunan yankin Ogoni da suka fito daga yankin Naija Delta da suka kaimai ziyara a fadarshi dake babban birnin tarayya,Abuja a yau Juma'a.


No comments:

Post a Comment