Wednesday, 26 September 2018

Shugaba Buhari ya gana da shugaban Afrika ta Kudu a birnin New York

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shugaban kasar Africa ta Kudu, Cyril Ramaphosa a gefe guda yayin da ake ci gaba da gudanar da taron majalisar dinkin Duniya a birnin New York na kasar Amurka.

No comments:

Post a Comment