Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shuwagabannin wani kamfanin 'yan China me suna Ruyi Group kuma sun yi alkawarin zuba jari a jihohi hudu da suka hada da Kano, Katsina, Abia, da Legas.
Yawan kudin da zasu zuba jari a wadannan jihohi ya kai dala miliyan dari 200 kuma zasu gina kamfanonin yin kaya da noma auduga.
No comments:
Post a Comment