Thursday, 27 September 2018

Shugaba Buhari ya gana da shuwagabannin Duniya a taron MDD

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo a gurin taron majalisar dinkin Duniya a kasar Amurka, sunyi taronne dan kara karfafa dangantakar dake tsakanin Najeriya da Ghana.


Bayan shugaban kasar Ghana kuma shugaba Buhari ya gana da sakataren kungiyar hadin kan Musulmai, Yousef Ahmed Al-Othaimeen.
No comments:

Post a Comment