Wednesday, 5 September 2018

Shugaba Buhari ya gana da Xi Jinpinga na China

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da mukarrabanshi sun gana da shugaban kasar China,Xi Jinping a ci gaba da taron hadin kan kasashen nahiyar Afrika da China.A gurin taron, wakilan Najeriya da China sun sakawa yarjejeniyar bashin da China zata baiwa Najeriya dan bunkasa harkar sadarwa.
No comments:

Post a Comment